![]() Sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi Sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation ![]() ![]() (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka īayan karatutuka na Sheikh Albani Zaria Audio mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karen bana da sauran su. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karshen alewa kasa. Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani karatun karshe audio. Ubangji ya jikan Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani ya kuma kai haske da rahama kabarin sa, muku Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.Ī cikin wannna man haja in an duba akwai wasu lectures da kuma karatuttukan na Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani kamar Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani na dayaĭaga cikin manyan malaman ahlussuna wanda yayi ficce wajen koyarwa da kuma yada addinin Allah a gida nigeria dakuma wasu daga cikin makotan nigeria.Muna aduar Allah Wannan application na dauke da wasu zababu daga lectures da Sheikh Muhammad Awwal Adam Albani zaria yayi alokacin da yake raye.
0 Comments
Leave a Reply. |